Video: Mazauniyar America Cin Amnar da Dan Uwansa yayi Domin Ginin Gidan da tayi Kwadago

 Wata 'yar Najeriya mazauniya Amurka ta bayyana cin amanar da wani dan uwanta ya mata bayan ta dawo gida Najeriya ta tarar gidan da ta ke turo masa kudi domin a gina mata bai kammala ba. 

Matar, wadda ta ce ta tura masa kudi sama da naira miliyan hamsin domin ginin wannan gida, ta ce sama da shekara arba'in ta shafe a kasar tana kwadago.


kalli Cikakken Video Kaitsaye Anan 👇


Post a Comment

Previous Post Next Post