Video: Sojoji Sun Farmaki Ofishin Wutar Lantarki na Kaduna da ke Jihar Kebbi.

 Sojoji sun farmaki ofishin wutar lantarki na Kaduna da ke jihar Kebbi.

Jami’an sojin sun lakadawa ma’aikatan kamfanin lantarkin dukan tsiya.

An zargin ma’aikatan kamfanin lantarkin da yanke wutan sansanin soji na Dukku da ke Birnin Kebbi.

Hahhhh 🤣 Sojojin Sunyi Maganin NEPA Kalli Video Kaitsaye Anan👇


Post a Comment

Previous Post Next Post