Wannan Titin Taci Rayukan Al'umma Babu Adadi Hakan Yajawo Tagagri Wucewar mutane

 Wannan Hanyar Taci Rayukan Al'umma da kuke ganinta, Taci Ran Mazaje, Taci Ran ƴan mata, taci yara, taci tsofi.

Haka Kuma Taci Ran Sojoji kuma Ƴan uwanmu abokan aikinmu ba,a magana. Yanzu gashi takai ba'abin Hanyar kwata-kwata.

Kuduba yadda ciyawa tayi yawa akan titin, wannan titin yana daga cikin titunan garin Maiduguri yankin borno, ya Allah kazaunar da kasarmu Lapiya.

Kalli Video Kaitsaye AnanInnalillahi 😭

Post a Comment

Previous Post Next Post