Wasu Matasa Kiristoti Sun Sayawa Wani Masallacin Jumma'a Janareto A Jihar Plato (Jos).

 ZAMAN LAFIYA: Wasu Matasa Kiristoti Sun Sayawa Wani Masallacin Jumma'a Jannareto A Jihar Plato. 

Lamarin Dayabawa Mutani Mamaki Har Kowa Me Fadar Ra'ayinsa.

A Garin Gana Ropp Karamar Hukumar Barikin Ladi A Jihar Plato Aka Samu Wasu Matasa Kirista Suka Sayawa Wani Masallacin Jumma'a Jannareto Sakamakon Masallacin Yasha Fama Da Matsalar Wutar Lantarki Tsawon Lokaci Sai Anyi Jannareto Ake Tafsirin Ramadana Da Jumma'a Da Sauran Sallolin Farillah Kusan Shekaru Uku

Hakan Yasaka Matasan Suka Harhada Kudi Suka Sayo Babbar Jannareto Ake Akewa Masallacin

Kalli Video Kaitsaye Anan 👇


Wani Fata Zakuyi Musu

Daga Auwal Saleh

Post a Comment

Previous Post Next Post