Wata Kyakkyawar Budurwa Wacce Take da Suna Abigel Ta Karbi Addinin Musulunci a Jiyar Bauchi Nigeria Dr. Sheikh Muhammad Sani Umar

 Wata Kyakkyawar Budurwa Mai Suna Abigel Ta Karbi Addinìn Muslincì A Jihar Bauchi 

Babban malamin addinin musulunci Dr. Sheikh Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo ne ya bata kalma shahada a Majalisin Tafsirin Alqur'ani Mai girma Wanda ake gabatarwa a Babban Masallacin Juma'a na Gwallaga Bauchi. Allah yasa ta amfana da musulunci Ameen.

Wata Kyakkyawar Budurwa Wacce Take da Suna Abigel Ta Karbi Addinin Musulunci a Jiyar Bauchi Nigeria Dr. Sheikh Muhammad Sani Umar 

We Thank God for bless 👉 Wannan Abun Alfahirine Acikin Wannan Watan Mai Albarka na Musuluntar Wannan baiwar Allah, Kalli Cikakken Video Kaitsaye 👇 Anan 👇
Post a Comment

Previous Post Next Post