Yanzu-Yanzu Allah yayi wa Samari Biyar Rasuwa da Yamma nan Ana Tsaka da Ranakun SallahYanzu-Yanzu Allah yayi wa Samari Biyar Rasuwa da Yamma nan Ana Tsaka da Ranakun Sallah

 YANZU-YANZU: Allah yayi wa wasu samari guda biyar Rasuwa a yau Sallah a cikin ruwan dake Kanwa Hausawa bakin kogi Karamar Hukumar Madobi.


Allah Ya Jikansu Da Rahma (R.I.P) 😭


Kalli Cikakken Video Gawarwakin Abakin Ruwa da Aka Tsamosu 


 

📺 Video: by Ado DanLadi Arewa Redio

Post a Comment

Previous Post Next Post