A jahar Kano, An Sace littafin mai shayi Da yake rubuta sunan yan bashi.

 A jahar kano, an sace littafin mai shayi Da yake rubuta sunan yan bashi.


Innalillahi 🙆 Bawai Zaman shan Shayi da Zagin Halayen yan siyasa ba 🙄 mu Damukeyi da Wani Mun Gyara Halinmu? Abun Tambaya dayakamata kowa yayiwa kansa kenan..


Sune ke cewa Shuwagabannin da Lissafo Laifuffukan Wasu, Gashi yau Sunyi Satan Littafin Kudin da'akebin kowannensu.


Allah ya Shirye Al'ummar mu


Kalli Video Abun Dariya Abun Tausayi


Post a Comment

Previous Post Next Post