ABUN TAUSAYI: A Facebook Muka Hadu Da Ita 'Yar Lafiya Ce, Ni Kuma 'Dan Bauchi Ne Mukayi Soyayyar Amana.

 ABUN TAUSAYI: A Facebook Muka Hadu Da Ita 'Yar Lafiya Ce, Ni Kuma 'Dan Bauchi Ne Mukayi Soyayyar Amana.

Saida mukayi shekara daya muna soyayya kafin Muka hadu da juna. Taganni naganta lallai maryam nagamsu da son da takemin. Saidai mutuwa ta rabani da ita. 

 Bayan wata daya da haduwar ta rubutomin message ta chat tacemin ankaita asibiti batada lfy. Nayita mata addua ammadai chat dinmu nakarshe kenan da ita sai mama takirani tacemin maryama tarasu .

    Hmmm wallahi nakasa mantawa. dan Allah kusamin ita a addua.


Kalli Cikakken Video Kaitsaye 👇

Video: matashi Comrd Mubarak Yahya Ningi

Post a Comment

Previous Post Next Post