Bawa Hammata Iska Tsakanin Waliyar Amarya Su Uku Akan Kudin Sadaki N250,000

 Bayan aurar da ɗiyarsu, yan uwan juna sun baiwa hammata iska kan sadakinta N250,000.

Mutum uku suka taru suka lakaɗawa ɗaya na jaki kan kuɗin bisa zargin ya rike ya ƙi basu rabonsu.

Sun jikkata ɗan uwansu kan sadakin, Kes ɗin ya je hannun hukumar yan sanda.


Kalli Video Hammata Iska Kaitsaye Anan 👇Post a Comment

Previous Post Next Post