Video: Cin Zarafin Wani Bahaushe Dan Arewa a Kudancin Nigeria 😭 Abun Tausayi

 #justice FOR OKADA 

Chin zarafin bahaushe Dan Arewa a yankin kudanchin Nigeria basabon abubane. 

Mamadin Jami,in dansanda yabaka kariya a yankin da kabilarka batada rinjaye Amman saigashi da kansu Jami,an yansandan akechin zarafinmu .


Kalli Video Walakanci Baƙin Ciki da Takaici Anan👇Agaskiya muna kira ga Hukumar yan sandan Nigeria data biwa wanann bawan Allah me Sana,ar achaba hakkinsa bisa zubarmai dajini haka domin babu wata doka a kundin tsarin mulkin kasarnan dayace Dan sanda yayiwa al,umma wanann ta,adin.

A matsayinsa na dan Ɗan Arewa yimasa hakan zaisa mujibadadi domin muna kaunar Dan arewa a ko ina yake a fadin kasarnann .

Munkirada Hukumar yansanda kasarnann data dauki matakin dakile wanann mummanr ta,Adar domin anan gaba bazata haifar da me idoba.


✍ Ibrahim Yusif Sulaiman Gudaji

Post a Comment

Previous Post Next Post