Video: Gidan da Saurayi ya Cinnawa Wuta Saboda Budurwanshi Tayi Sabon Saurayi Takone Gidan Baki Daya

 Don kawai budurwa ta ƙi ka, saika banka wa gidansu wuta? Saboda Tayi Sabon Saurayi?

Yadda jama'a suka taru suna zuba ruwa a Gidansu budurwar wani matashi mai suna Musa Abdullahi Rigafada ya cinna wa wuta, saboda zafin kishi don ta juya masa baya za ta auri wani da ba shi ba.

Da wane suna za ku iya kiran wannan saurayin?

Video Kaitsaye Anan 👇


Post a Comment

Previous Post Next Post