Video: Ma'aikatar Jikar Zamfara Suny Salloli na Musamman Saboda Albashi Su

 Ma'aikatan jihar Zamfara sun koma ga Allah neman taimako kan rashin albashi.

Ma'aikatan sun gudanar da Salloli na musamman kan albashin su da aka riƙe.

Ma'aikatan sun kwashe kusan wata biyar ba a ba su ko taro ba da sunan albashi.


Kalli Video Yadda Suke Addu'oi 🙏 Kaitsaye Anan 👇


Post a Comment

Previous Post Next Post