Video: Ƴan Sanda Sun Cefke da Tambayoyin Yadda ya Kashe Matashin Ya kashe Mahaifiyarsa

 YANZU-YANZU: Ƴan Sanda Sun Cafke Matashin Nan Da Ya Kashe Mahaifiyarsa A Kano

Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta cafke matashin nan Ibrahim Musa, wanda ya kashe mahaifiyarsa da wuƙa bayan ya caccaka mata, a unguwar Rimin Keɓe dake Kano.

Rundunar tace ta kama shi ne a ƙaramar hukumar Dawakin Tofa dake jihar Kano.


Kalli Daukan Video Kaitsaye Anan 👇


Innalillahi Wainnailairrajiun 😭 Allah Yajiknki da Rahama, Allah ya gafarta Miki Shikuma gashi ga duniyar nan

Kalli Video Gawar Maifiyar Tashi


Muna Godiya da Kasancewa damu Akodayaushe 

Post a Comment

Previous Post Next Post