Wacce Akayiwa Yankar Rago Malama Safiya Har cikin Gidanta

 BAIWAR ALLAH DA AKA YIWA YANKAR RAGO KENAN.

Malllama Sadiya salihu, daya daga cikin Mallaman makarantar Abubakar siddik dake durumi, wacce wani la'ananen mutum yayiwa yankar Rago Shekaranjiya a gidan ta 


Kalli Video Kaitsaye Anan 👇

Baiwar wacce bata da wani aiki da ya wuce ta ga daliban Illimi mussaman yara, sun samu ingantanciyar tarbiyah .

Mallama sadiya ta samu kyakyawar shaidu daga mutane mabanbanta.

Muna rokon Allah madaukakin sarki ya jikan ki da rahama,

ya karbi shahadar ki ya kuma bi maki hakkin ki. 🙏


Video: Safiyanu Abdullahi

Post a Comment

Previous Post Next Post