Wasu 'yan siyasa na shirin guduwa kafin 29 ga watan Mayu - EFCC

 Tirƙashi 🙄‼️


Shugaban Hukumar EFCC Sun Tattaro Tikitan Fita Kasashen wajen da Gobnoni da Tsofaffin Gobnonin Nigeria sukai Niyyar Guduwa zuwa kasashen Duniya

Hutune zasu Kokuwa dai?

Kudaden Kada Suka Wawusa?

Kasuwancin Makaimai zasu?


Dukkanin su saimun Tabbata basu bar Kasar ba kuma saimun tatso bayanan gaskiya daga bakunansu Muji Uban Mene Zasuje yi a kasashen Duniya musamman Turai


Kalli Video Kaitsaye 👇 Cikin Fusata Yakebada Amsar 


Post a Comment

Previous Post Next Post