Ƴan Bindiga Dauke da Muggan Makamai Sun Sace Basarake da Matarsa a Karamar Hukumar Yaba Jihar Kogi

 Yan Bindiga sun Sace Basarake a Odane Fande tare da Matarsa a Jihar Kogi karamar Hukuma Yaba.

Misali karfe 5:30 na yamma maharan suka halarci, Maharan Dauke da Muggan Makamai Sun Kafa Shingen Binciken akan Hanya, Tayadda Suka Kwamushe su akan Hanya Sukajasu IZuwa Cikin Daji 


Kalli Video Kaitsaye Anan 👇


Post a Comment

Previous Post Next Post