Fitacciyar jarumar TikTok Murja Ibrahim ta nuna takaici da bacin ranta kan abinda ya faru da ita a dandamalin rantsar da sabon gwamna

 Fitacciyar jarumar TikTok Murja Ibrahim ta nuna takaici da bacin ranta kan abinda ya faru da ita a dandamalin rantsar da sabon gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf wanda aka gudanar a ranar Litinin inda wasu matasa suka riƙa daka wawa a ƙirjin ta suna matsa mata mama

Murja ta ce "Allah ya isa ban yafe wa duk wanda ya taɓa min ƴan mamuna ba saboda babu namijin da na taɓa yarda ya shafe ni shi yasa ma basu zama manya ta yadda kowa zai riƙa ganinsu ba, kuma insha Allahu sai na kai budurci na a gidan mijina" In ji ta


Kalli Video Kaitsaye Anan 👇Post a Comment

Previous Post Next Post