Inusa Yellow Da'aka Daureshi a Bayalsa Saboda Amaryanshi Ise Orura

 Inusa Yalo ya kubuta daga gidan Ɗan Kande

Matashi ɗan jihar Kano Inusa Yalo da aka daure a jihar Bayelsa bisa laifin wata budurwa mai suna Ise Orura ta biyo shi daga can jihar Bayelsa zuwa Kano ta musulunta kuma ta aure shi, a yanzun dai ya fito daga gidan Ɗan Kande.

Wasu lauyoyi daga nan yankin Arewa suka yi tsaye don ganin matashin ya sami sassauci bisa hukuncin da kotun ta yanke masa.Kalli Video Kaitsaye Anan 👇 Yan Kukan Murnan Samun Nasara 


Post a Comment

Previous Post Next Post