RASHIN TSARO: Yan Bindiga Sun Sace Wani Limami Sun Turo da Video

 Rundunar ‘Ƴan Sandan Jihar Ondo sun tabbatar da cewa mahara sun yi garkuwa da Limamin Babban Masallacin USO da ke Ƙaramar Hukumar Owo.

An kama shi a babbar gonar sa ta Asolo Farm Camp, a ranar Asabar da rana.

Wani a cikin iyalan sa ya ce sun sanar wa ‘yan sanda cewa an kama Ibrahim Bodunde Oyinlade mai shekaru 67 bayan sun kira lambar sa, amma bai ɗauka ba.

“Maharan sun tuntuɓi iyalan sa, amma ba su bayyana abin da za a biya su fansa ba.” Haka majiya ta shaida wa wakilin mu.

‘Yan sanda sun tabbatar da sace Limamin, wanda aka samu motar sa da wayar sa a gonar sa. Sun yi kiran duk wanda ya ji motsin maharan, to ya kai rahoto.

Jami’an sanda sun ‘yan bindiga sun arce da limami sukutum daga cikin gonar sa.

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Ondo sun tabbatar da cewa mahara sun yi garkuwa da Limamin Babban Masallacin USO da ke Ƙaramar Hukumar Owo.

An kama shi a babbar gonar sa ta Asolo Farm Camp, a ranar Asabar da rana.

Wani a cikin iyalan sa ya ce sun sanar wa ‘yan sanda cewa an kama Ibrahim Bodunde Oyinlade mai shekaru 67 bayan sun kira lambar sa, amma bai ɗauka ba.

Maharan sun tuntuɓi iyalan sa, amma ba su bayyana abin da za a biya su fansa ba.” Haka majiya ta shaida wa wakilin mu.

‘Yan sanda sun tabbatar da sace Limamin, wanda aka samu motar sa da wayar sa a gonar sa.

Sun yi kiran duk wanda ya ji motsin maharan, to ya kai rahoto.


Kalli da Suka Turo Dashi Kaitsaye Anan 👇🙆


Post a Comment

Previous Post Next Post