Wata Sabuwa! EFCC Ta Tsare Wani Tsohon Gwamna

 Labarai ta rawaito tsohon gwamnan jihar Benuwai Samuel Ortom, yanzu haka yana tsare a hannun hukumar yaƙi da rashawa EFCC.

Hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙi zagon ƙasa, EFCC ta gayyaci tsohon gwamnan ne domin amsa wasu tambayoyi.

Mista Ortom ya shiga harabar ofishin EFCC da ke layin Alor Gardon a Makurɗi, babban birnin jihar Benuwai a motarsa da misalin ƙarfe 10:08 na safiyar ranar Talata, 20 ga watan Yuni.


Kalli Video Kaitsaye Anan 👇 Bayanin Gobna 


Daily Trust

Post a Comment

Previous Post Next Post