Yan Bindiga Sun Kashe Wasu Mutane a Hanyar Kan Iyakar Sokoto da Niger

 Yan Bindiga Sun Kashe Wasu Mutane a Hanyar Kan Iyakar Sokoto da Niger 


Innalillahi 😭 Wanu Labari da Muka Samu Yanzu Shine Cewa Acikin Wannan Damin ma Ƴan Ta'adda Nacigaba da Ta'addanci dasuka Saba, Ga Video da muke Tafe Dashi Domin Ganewa Idan ku.


Kamata Yayi Jami'an Tsaro Sukara Ƙaimi Wajen Durgusar da Ta'addanci Saboda Manoma Su Sami Daman Shuka Abincin da Al'umma Nigeria Zasu Ci Har su Siyarwa Kasashen Duniya.


Kalli Video Kaitsaye Anan 👇


Post a Comment

Previous Post Next Post