An Bashi Gyaran Mota Yadauka Budurwanshi Suna Soyayya Sukayi Accident

 An baiwa Boda Isah gyaran AC a wannan sabuwar motar ranar Sallah, sai yaje ya dauki budurwarsa suka fita shopping shine su kayi taho mugama da tirela a dai-dai hanyar Abuja junction dake Kaduna.


Kalli Video Kaitsaye 👇 

Post a Comment

Previous Post Next Post