Ankamasu Matar Wani a Hotel Suna Alfasha Dumu-Dumu Hukumar Hisbah a Sabon Gari

 GAREKU MASU ƁATA 'YA'YAN MUTANE

Muna gab da tauna tsakuwa don Aya taji tsoro a kowane lokaci ga duk mutumin da Hukumar Hisbah Board Sabon Gari ta kama dumu dumu da matar wani ko Ɗiyar wani a hotel suna alfasha.

Komai Girmanka ko matsayin ka a gari haka zalika kema macce komai Girmanki ko kankantarki, Zamu watsa hotunan ku a Shafukan mu na yanar gizo.

Ba zamu lamunci duk masu lalata 'ya'yan mu, kannenmu da matan mu ba a faɗin karamar hukumar Sabon Gari.

Don haka maɓarnata a kiyaye🤷🤷

20-07-2023

Kalli Video Kaitsaye Anan 👇


Post a Comment

Previous Post Next Post