Innalillahi Yanzu Yanzu Wasu Gungun Ƴan Bindiga da Suke Addabi Jama'a

 Innalillahi Waninnailaihirajiun Yanzu Rahotonnin Ke Bayyana Yadda yan Ta'adda ke Ta'addanci a Ƙauyakun Zamfara 

Wasu Yan Bindiga Sun Harbe Wasu Mutane a Kauyen Tamba Dake Karamar Hukumar Ningi Rahotanni Sun Tabbatar da Faruwar Hakan, Yan Sanda Sun Sami Daman Isa Inda Abun Yafaru Domin yin Aikinsu na Tattara Bayanai Abunda Yafaru Awajen,


yansandan Sundauki Gawauwakin Zuwa Asibitin Dake Kusa, Inda Likita ya Tabbatar Musu da Mutuwar Mutanen, 


Acikin Daren Yan Bindiga Sun Kara Yin Karkuwa da Wasu Mutane


Kalli Video Kaitsaye Anan 👇


Ga Wani Video 👇Post a Comment

Previous Post Next Post