Kullum Idan naje Hira sai yashamin Salansa ta😭!

 Kullum Idan naje Hira sai yashamin Salansa ta😭!

Rundunar yan sanda a jihar Katsina ta karbi korafin Wani matashi daya kawo gabanta Akan an yaudareshi, matashi yace Yana soyayya da Wani mutum ne na tsawon shekaru Amma bai san shi namiji bane ba mace ba, matashin yace idan yaje Hira wajen sa sai yafito da salansa yabashi Yana sha masa.

Duk a tunanin sa macace ba namiji ba, yace idan yayi yunkurin suyi ma juna kiss ko runguma sai yaki yarda, 

Ashe namiji ba mace ba, daga karshe sukayi maganar aure sai Dan daudu din yanemi da saurayinsa yabashi kudi zaiyi sayayya sai bai bashi ba,

sai dan daudu ya hada baki da gayu suka kwace masa wayarsa ta kudi masu yawa, to bayan yagane najimine ba mace ba shine yashigar da kara wajen yan sanda, yanzu haka ankamo dan daudu yakuma yarda yasha masa Salansa babu iyaka, ana saran za a kaisu kotu ranar Monday 3/7/2023.

Me zakuce?@.


Kalli Video Kaitsaye Anan 👇


Post a Comment

Previous Post Next Post