Video Kisan Yan Bindiga ga Barrister a Zamfara Ahmad Muhammad

 Yan bingida sun kashe wani lauya mai zaman kansa, a jihar Zamfara mai suna barrister Ahmad Muhammad.

Maharan sun isa garin kwatarkwashi ne dake jihar Zamfara, da misalin karfe 2:00 Na dare, inda suka dira gidan lauyan tare da Harbin sa.

Jaridar AMINTACCIYA ta zanta da wani mazaunin garin ya shaida cewa, bayan kisan wannan lauya kuma, maharan sun kashe manoma 2, "ɗa da uba", sannan sunyi garkuwa da wani mai suna, Imrana Garba jodi duk agarin na kwatarkwashi, dake jihar Zamfara.


Kalli Video Kaitsaye Anan 👇


Post a Comment

Previous Post Next Post