Yaro Daya Tal Gareni Duk da na Auri Mata 30 Amma Yanzu Daya Gareni

 Yaro daya tal na haifa a duniya duk da cewa na auri mace talatin a rayuwata amma yanzu ina zaune da guda daya tal.

Nima a wajen babana ni kadaine, amma ni yaron da na haifa yashiga duniya banda labarinsa. A da mu ba musulmai bane. 🤔

Haka kuma shekaruna dari da ashirin da biyar, lokacinda muna yara a yola mutane basufi goma zuwa shabiyar ba.

Abunda yakemun dadi yanzu shine yadda musulunci yazo mana, domin a da muna rayuwa kwatankwacin ta dabbobi, babu wani ilimi, lokacinda turawa sukazo koya mana karatu boyewa mukeyi cikin duwatsu.

Kuma a lokacin ba,ayin aure, kawai idan ka hadu da yarinya kukayi magana shikenan zata bika gidanka kuta zama kuna haihuwa.

Kadan kenan daga labarin wannan dattijo, shin ko zaku fada mana abu daya wanda yaja hankalinku daga labarinsa?.


Kalli Video Kaitsaye Anan 👇


Post a Comment

Previous Post Next Post