Motar Dangote ta Kwace Cikin Dare ta Afka Gidan Mutane ta Kashe Mutum Uku

 Innalillahi wainnailahir rajiun Halin da mutanen anguwan juma dake cikin Zaria suka tsinchi kansu kenan a Daren jiya lahadi bayan da motan Dangote ta kwacema direban tafada wani gida inda tayi sanadiyyan mutuwan mutane uku a wannan gida.

Muna adduan ALLAH yajikanshi da rahama yabama yan'uwa da abokan arziki Hakurin jure wannan Rashi kuma ALLAH ya kiyaye gaba Amin


Kalli Video Kaitsaye Anan 👇


Post a Comment

Previous Post Next Post