VIDEO: “Auren Mutu’a halal ne babu wanda zai hana mu yi kuma ko yanzu mutum ya shiga buƙata zai iya yin abinsa

 Wata matashiya ta bayyana cewar Auren Mutu'a ba haramun bane don kuwa ko mahauchi ya san cewa gara mutum yayi auren Mutu'a a kan yaje yayi Zina matukar mutun ya samu kanshi a cikin buƙata babu laifi don yayi abinsa kuma babu wanda zai hana su yi.

Kamar yadda ta bayyana a cikin hoton Bidiyon data saki a shafinta.

Wata matashiya ta kare auren Mutua inda tace kar wanda ya ƙara damunsu game da batunsa domin kuwa halal ne ba haramun ba.


Kalli Video Kaitsaye Anan 👇


Post a Comment

Previous Post Next Post