Wallahi a wannan yanayin da ake ciki Miliyan 50 tafi min Aljanah—Aliyu Naziru

 Wani matashi mai suna Aliyu Naziru ya bayyana a shafinsa na sada zumunta cewa "A wannan lokacin da ake ciki yafi son Naira Miliyan 50 a kan Aljanah"

Kunji fa ko kuna tare da wannan ra'ayi na Aliyu?

Wallahi a wannan yanayin da ake ciki Miliyan 50 tafi min Aljanah—Aliyu Naziru

Kalli Video Kaitsaye Anan 👇Post a Comment

Previous Post Next Post