Yaro Da yayi Tattaki Tundaga Bauchi Zuwa Kano Saboda Aishah Humaira Gashi Kwance Ya Rasu

 DA DUMI DUMINSA: yaron da yayi Tattaki A kafa Tun daga Jihar Bauchí domin yazo Kano Yaga Aisha Humaira Sabida soyayyar da yakeyi mata Yanzu haka yaron yana kwance a kasa Rai A hannun Allah yana fitar da farin kumfa akan lallai sai yaga jarumar KannyWood Aisha Humaira. 

Yaron yace daga Bauchi yazo, yakai kimamin kusan sati biyu a Kano, kuma da yardar iyayenshi ya tafi Kano domin ganin jarumar. 

Kalli Video Abun Tausayi Kaitsaye Anan 👇

Post a Comment

Previous Post Next Post