Duk da Barazanar Harbo Makamai Mai Linzami Saida Duka Gudanar da Sallah a Qudus

 DA ƊUMI ƊUMI: Falasɗinawa sun gabatar da sallar juma'ar su na yau a masallacin ƙudus. 

A wani rahoto da muke samu ya tabbatar mana cewa ɗaruruwan al'ummar ƙasar falastinune suka gabatar da sallar juma'a a haraban babban masallacin na uku cikin manyan masallatai na addinin musulunci a duniya.

Bugu da ƙari sun gabatar da sallar ne a gaban masallacin duk da barazana na dakarun sojojin yankin Isra'ila, inda mai karatu zai iya hango masallacin daga can gaba a cikin hoto.


Kalli Video Kaitsaye Anan 👇
Post a Comment

Previous Post Next Post